World News

Allah sarki kamar tasan zata mutu saurari abunda mama daso ta dakko kafin…

Kafin rasuwar jarumar kannywood saratu gidado ta bayyana abubuwa masu daukar hankali masu dumbum yawa na alkhairi domin zuciyar akwai alkairi mai yawa.

Na farko ta bukaci mutane su kawo tallafi ta hada da kudin gurinta domin dinkawa almajirai kayan sallah kamar yadda ta saba bayan wannan akwai abubuwan al’ajabi a tare da ita.

Muna fatan Allah yaji kanta yayi mata rahama ameen summa ameen kuci gaba da ziyartar wannan site mai qlbarka domin samun labaran duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈