World News

Ba’a taba samun shugaba mai adalci kamar tinubu ba a nigeria cewar mawaki rarara

Mawaki rarara yayi wata magana a hirar da yayi da gidan jaridar dcl hausa wanda yace nigeria bata taba samun shugaba mai nagartar shugaban kasar yanzu asiwaju bola ahmad tinubu.

Mutane sun fadi ra’ayin bakinsu akan wannan kalaman na mawaki dauda kahutu rarara wasu mutane suna cewa wannan kalaman mawaki rarara yayi irinsu a baya lokacin buhari.

Menene ra’ayinku akan wannan kalaman ku bayyana mana a comment section.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈