World News

Allah sarki anrabawa mabukata kayan abincin mama daso data siya zata dafa da sallah Allah baiyiba…

Allah sarki rayuwa kayan girkin mama daso data tanada zatayi da sallah Allah baiyi ba anrabawa mabukata gaba daya saboda matsi da ake ciki a halin yanzu.

Muna fatan Allah yaji kanta yayi mata rahama ameen summa ameen saboda tana da hali mai kyau kamar yadda take samun sheda daga gurin al’umma gaba daya.

Allah yaji kanta da rahama idan tamu tazo Allah yasa mudace ameen summa ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈