World News

Tofah ashe naziru sarkin waka ne ya fara wakar mai zogale ba rarara ba kalli wannan bidiyon…

Ku kalli wannan bidiyon zakuji yadda naziru yayi wakar mai zogale bayan dogon bincike ashe mawaki naziru sarkin waka ne ya fara wakar mai xogale ba rarara ba amma wadda naziru yayiwa waka yar garin kano ce.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈