World News

Masha Allah dan gidan sunusi lamido sunusi zai angonce da tsaleliyar amaryarsa kalli yadda…..

Masha Allah dan gidan tsohon sarkin kano sunusi lamido sunusi zai angonce da tsaleliyar amaryarsa kamar yadda muka samu cikakken rahoto daga dokin karfe tv.

Muna fatan Allah ya basu zaman lafiya da kuma zuri’a dayyaba wannnan lamarin yayi matuqar dadi da farantawa masoya rai menene ra’ayinku akan wannnan labarin ku bayyana mana a comment section.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈