World News

Alhamdulillah za’a daura auren fatima mai zogale juma’a mai zuwa kalli yadda..

Yanzu yanzu labari ya fito na cewa za’a daura auren fatima mai zogale wadda mawaki dauda kahutu rarara yayiwa waka ranar juma’a mai zuwa kamar yadda dokin karfe tv suka rawaito.

Dokin karfe tv sune suka rawaito cikakken labarin muna fatan Allah ya basu zaman lafiya da zuri’a dayyaba ya kuma sa gidan zamanta ne har abada ameen summa ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈