World News

Yanzu yanzu kotu ta sake bada damar a kamo murja ibrahim kunya saboda ta cigaba da sakin bidiyo a tik tok

Yanzu yanzu kotu ta sake bada dama a sake kamo murja ibrahim kunya bayan ta karya dokar kotu ta cigaba da sakin bidiyoyi a shafinta na tik tok kamar yadda dokin karfe tv suka rawaito.

Murja ibrahim kunya ta karya dokar kotu kuma bai kamata ta karya ba saboda mutunta hukuncin da akayi mata amma bata ji ba Allah ya shirya mu gaba daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈