World News

Yanzu yanzu kotu ta haramtawa aminu ado bayero gidan sarauta kuma tace yan sanda su fito dashi daga gidan sarauta

Yanzu yanzu wata babbar kotu a jihar kano ta haramtawa sarki aminu ado bayero bayyana sunansa a matsayin sarkin kano kuma ta bukaci ma’aikata su fitar dashi daga gidan sarauta.

Wannan labari yayi matuqar gigita mutanen kano sannan kuma yanzu haka sunusi lamido sunusi shine sarkin kano babu wata magana kokuma tangarda a hukuncin kotu.

Menene ra’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku ku bayyana mana ra’ayinku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈