World News

Masha Allah kalli tsaleliyar motar da salim smart ya siya mawakin kannywood muna taya murna

Mawaki salim smart ya samu babbar nasara a rayuwarsa wadda a yanzu haka ya samu lambar girmamawa inda ya siyi babbar mota data ja hankalin jama’a.

Mawaka da dama suna gudanar da lamuransu a kannywood wasu harsu gama basa cimma komai balle su samu nasara mai girma wannan abun girmamawa ne irin nasarar da salim smart ya samu.

Masha Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈