World News

Innalillahi kalli yadda rigima ta barke a kannywood akan rashin lafiyar malam lawan gajere

Tirkashi rikici na neman barkewa akan rashin lafiyar malam lawan gajere da jaruman kannywood da tsohon mawaki aminu j town boy

hakan ya samo asali ne bayan aminu j town boy ya fito yayi magana akan cewa yan kannywood basu taimaki malam lawan gajere ba akan rashin lafiyarsa

rashida mai sa’a ta karyata hakan inda tayi magana akan cewa itama ta kaishi asibiti akan a duba lafiyarsa amma aminu j town boy yace karya take

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈