World News

cikin tausayi malam lawan gajere ya saki bidiyo mai sosa rai zuwa ga wanda suka taimakeshi akan rashin lafiyarsa

Alhamdulillah yanzu yanzu malam lawan gajere ya saki tare da mawaki aminu j town boy a hanyar su ta zuwa abuja za ayi masa aiki

malam lawan ya tura sakon godiya zuwa ga mutanen da suka taimakeshi da kudi sannan wasu kuma da gudunmawar addu’a wasu kuma da sharing

muna fatan allah ya bawa malam lawan lafiya allah yasa idan anmasa aikin a dace mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya

mun gode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈