World News

SHAN MAGANIN KARFIN MAZA TA ADDANCINE GA IYALI KUJI TSORON ALLAH

Tofa mal abdullah gadon kaya yayi jan kunne zuwa ga ma aurata maza masu shan maganin karfin maza domin su zama jarumai a gidansu .

Mal yace shan maganin karfin maza ta addanci ne ga iyali sannan kuma mal yace kowacce mace akwai adadin karfin data ke dauka

Amma sai kaga masu maganin karfin maza na yawo lungu sako a cikin kasuwa suna tallan maganin mutane na rubibin karba .

To dai a gaskiya wannan bayani da mal adullah gadon kaya yayi dai dai ne domin a maganar da yayi babu abun da ba ya faruwa da da masu iyali wata matar na kuka wata na ihu .

Ya kamata mu gyara gaba ki daya domin gyara kayanka ba zai zama sauke mu Raba ba mal Allah ya saka da alkhairi Ameen summa ameen.

Mun gode ku ci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈