World News

Yanzu yanzu sabon shugaban kasar nijar ya saki zazzafan bidiyo kalli abunda yace

Yanzu yanzu sabon shugaban kasar nijar na mulkin soja ya saki zazzafan bidiyo inda yake bayani akan yadda zasu tafi da mulkin nasu cikin kwanciyar hankali.

mutanen kasar nijar suna nuna damuwarsu sosai da sosai akan wannan juyin mulki da akayi musu wannan abu yayi matukat tada hankalin mazauna kasar ta nijar.

amma muna fatan allah ya kawo musu sauki yasa juyin mulkin ya zama alkairi a garesu kuje youtube channel hausa world news tv domin kallon cikakken bidiyon mungode.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈