World News

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara ankara makure tsula tunda anbawa ganduje shugaban apc

Tofah mawaki dauda kahutu rarara ya saki waka mai suna ankara saita apc tunda anbawa ganduje shugaban party kuma ankara makure tsula.

wannan waka ta fusata masoyan kwankwaso saboda ya soki kwankwaso a cikin wakar tasa su kuma mabiya kwankwasiyya basa kaunar suji an zagi kwankwaso.

mawakin rarara baya yin waka haka kawai saiya zagi kwankwaso yan kwankwasiyya abun yana bata musu rai sosai da sosai allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈