World News

Na fada auren mutu’a halak ne kuma muna auren ne saboda gujewa zina inji wata yar shi’a kalli bidiyon nan…

mutane suna yawan tambaya ta akan auren mutu’a kuma auren mutu’a halak ne saboda wasu dalilai inji wannan cikakkiyar yan kungiyar shi’a.

yar shi’ar tace anayin auren mutu’a ne saboda gujewa zina kuma auren mutu’a yanada sharadi da ka’idoji idan kuma kacikasu wannan sharudan zakayi auren.

wannan mata ta saka wannan cikakken bidiyon a shafinta na tik tok mai suna shanmix 80 kuma tayi bayani sosai akan auren allah yasa mubi hanyar dai dai ameen summa ameen.

thanks fir watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈