World News

Dahiru bauchi ya tura sako mai zafi zuwa ga tinubu akan tura sojoji nijar yaki kalli bidiyon kaga…

Tofah a karon farko dahiru bauchi yayi magana akan rikicin juyin mulki da kuma yaki da tinubu yakeso yayiwa kasar nijar a yanzu haka.

dahiru bauchi yace tinubu yayi hakuri kada ya jawo yaki a kasar nijar domin yaki a ko ina ba alkhairi bane sannan yayi kira ga manyan arewa akan kada subar tinubu ya tura ma’aikata nijar.

wannan itace maganar da dahiru bauchi yayi sannan kuma yaja kunnen mutane akan yakar nijar allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labarai.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈