World News

Innalillahi wasu bata gari sun kashe malam albanin gombe har gida a daren jiya kalli yadda…

Innalillahi wa inna ilahirraj un wasu bata gari sun kashe malamin addinin musuluncin nan wanda akafi sani da albanin gombe har cikin gidansa .

wannan labari yayi matukar tada hankalin musulmai da kuma firgita mutanen jihar gombe saboda wannan abune mai matukar firgitarwa.

allah yaji kansa allah yamai rahama ameen summa ameen allah yasa ya huta kuci gaba da zuyartar wannan site domin samun labaran duniya mungode.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈