World News

Yanzu yanzu rarara yayi kyauta mai kashe zuciya ga videon

Mawaki dauda kahutu rarara yayi babbar kyauta wadda ta sa Jama,a farin ciki sosai da sosai .

Shi dai mawaki dauda kahutu rarara mawaki ne mai yawan kyauta wanda indai kaga mutum a kannywood zaka ga yasan alkahirin mawaki dauda kahutu rarara ga al umma .

Yana raba motoci sannan yana raba marchine sannan yanayin kyautar kudi kuma yana samowa mutane aikin yi a kannywood .

Rabi u garba gaya yaron rarara ne na fannin social media kuma ya samu kyautar mota daga gurin mawaki dauda kahutu rarara .

Mun gode da gudun mawar kallon labaran mu a koda yaushe da kuke yi .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈