World News

Hattara iyaye wannan bidiyon naku ne kalli yadda dalibai suke sheke aya a makarantu subhanallah

Hattara iyaye yakamata ana zuba idanu akan yayanku saboda yanzu badakalar da akeyi a makaranta tayi yawa wallahi kuduba kuga wannan dalibi da daliba.

a gaskiya irin wannan abu da yake faruwa har yayi muni dalibai mata da kuma dalibai maza duniya ta lalace wannan hoto da kuke gani wata dalibar makaranta ce da abokin karatun ta suka aikata wannan lalata.

yakamata a kara kula sosai saboda gudun matsala allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈