World News

Illar wasa da dabbobi kenan kalli yadda wata saniya tayiwa wani saurayi fata fata a wannan bidiyon

Tofah wani matashi ya jefa kansa a cikin tsaka mai wuya inda yaje yayi wasa da saniya wasa baiyi dadiba saniyar ta nemi rayuwar wannan matashi ta hanyar dageshi dama da kahonta.

matasa da dama sukanyi wasa da saniya ta hanyar hawan kaho da sauransu kokuma ana tsokanarta ana guduwa amma kuma wannan saniyar tayi maganin wani matashi da yayi wasa da ita.

yakamata a kula da wasa da dabbobi ta hanyar da bai daceba saboda tsaro allah yasa mudace ameen summa ameen mungode sosai da sosai.

thanks for warching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈