World News

Kai duniya kalli bidiyon wani tsohon malami yana yiwa yarinya karama zane a jikinta

Innalillahi wa’innailaihirraj un kai duniya ina zaki damu yanzu dan allah wannan malamin da girmansa yake aikata wannan lalata da yar cikinsa gaskiya akwai abun tsoro a wannan rayuwar.

gaskiya ya kamata iyaye suke kula da yayansu saboda irin wannan badakalar da malamai keyi da yayansu abun yaci tura kuma abun karuwa yake ba baya ba.

Allah ya shiryesu muma Allah ya shiryamu baki daya ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈