World News

Tallafin man fetur ancireshi kuma baza a dawo dashi ba cewar rarara kalli wannan bidiyon kaga..

Tofah ana wata ga wata anjiyo mawaki dauda kahutu rarara yanayin wani jawabi a cikin bidiyo yana cewa tallafin man fetur ba tinubu bane ya cire muhammad buhari ne ya cire tinubu fada kawai yayi.

wannan bidiyo na rarara yayi shine a wajen wani taro da aka gabatar na cigaban arewa kuma yayi magana akan cewa malamai sunyi addu’a allah ya zaba mana mafi alkhairi da alamu tinubu alkhairi ne.

wannan shine cikakken bayani da rarara yayi a wajen taron menene ra’ayinku akan wannan kalaman mawaki dauda kahutu rarara ku bayyana mana a comment section.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈