World News

Yanzu yanzu asirin gawuna da kotu ya tonu Kalli bidiyon nan kaga yadda suke kulla munafurci

Yanzu yanzu asiri ya tonu bayan hukuncin kotu inda yan kwankwasiyya bangaren abba gida gida suke tonawa yan gawuna is coming asiri a zuwa kotu ta biyu .

wannan abu yayi matukar tada hankalin jama’a kuma yayi matukar yiwa yan kwankwasiyya dadi saboda idan har ba’a musu adalci ba a kotu gaskiya akwai matsala ba kadanba.

Allah yasa mudace ameen summa ameen domin anriga an zalinci kanawa menene ra’ayinku akan wananan bayanin da muka kawo muku.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈