World News

Innalillahi wa inna ilaihirraj un yan tijjaniyya sunyi babban rashi a garin zariya Allah ya jikan…

Innalillahi wa inna ilaihirraj un Allah yayiwa mahaifiyar babban dalibin ilimi young sheikh zariya rasuwa wanda yake yada da’awarsa a darikar tijjaniyya.

duk wanda yasan wannan yaro mai suna young sheikh zariya yasan yaro ne karami wanda a nigeria babu wani yaro mai kananin shekaru da yake yin wa’azi kamar young sheikh zariya.

muna fatan Allah yaji kanta yayi mata rahama ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site mai Albarka mungode sosai da sosai.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈