World News

Nazari akan rasuwar yan wasan hausa guda biyu kamal aboki awarwasa

DANNA VIDEON DOMIN KALLA ☝🏿☝🏿☝🏿innalillahi wa Inna ilaihirraj un bayan rasuwar jarumi kamal aboki an sake tafka wata rasuwar a cikin masana antar kannywood .

da farko dai Allah ya ji kansu sannan yayi musu rahama yasa aljanna ce makoma Allah yasa annabi Muhammad saw ya cece su ranar gobe kiyama .

ya kamata mutane su San cewa mutuwa darasi ce akan kowanne Dan Adam idan kanayin wani Abu da ba dai dai lallai ya kamata ka gyara saboda ba kasan ranar da taka mutuwar zata bijiro maka ba .

sai dai fatan Allah yasa mugama da duniya lafiya albarkacin annabi Muhammad saw mun gode sosai da sosai Ku ci gaba da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnews.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈