World News

Tofah kalli bidiyon yadda ake tantance sabon ministan kaduna ya yanke jiki ya fadi kasa war was

Yanzu yanzu sanata balarabe abbas lawal wanda aka nada shi minstan kaduna ya yanke jiki ya fadi a tsaka da tantanceshi a cikin jihar kaduna.

Wannan abu yayi matukar tada hankalin jama’a sannan kuma yadau hankalin mutane a social media sanata balarabe shine ya maye gurbin malam nasir el rufa’i da akace za’a bawa minista.

Toh Allah ya kiyaye gaba Allah yasa mudace duniya da lahira ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labarai.

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈