World News

Malam ina zaune a kasar waje nasiyi azzakarin roba nake gamsar da kaina ba matsala ko sai nayi aure saurari bayanin daurawa kaji

Tofah wata mata tayiwa malam daurawa tambaya akan cewa tana zaune a kasar waje amma bata da aure ta siyi azzakarin roba take gamsar da kanta.

malam daurawa yace wannan sabon Allah ne babba sannan kuma ta nemi miji tayi aure ta nemi yafiyar Allah saboda babban sabo ne take aikatawa idan kuma ba hakaba ta dawo gida nigeria.

Allah yasa mudace ya doramu akan hanya madaidai ciya ameen summa ameen mungode da ziyartar wannan site mai dunbun Albarka .

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈