World News

Kwankwaso daya zama bawa a aljanna gwanda ya zama sarki a wutar jahannama cewar ganduje shiga bidiyon kuji yadda

Tofah shugaban jam iyar apc dr abdullahi umar ganduje ya kira ruwa inda yayi wani martani wanda martanin nan ya jawo cece kuce a media.

Gandujen yayi martani akan cewa shifa kwankwaso daya zama bawa a aljanna gwanda ya zama sarki a jahannanma wanda wannan martanin yayi matukar fusata yan kwankwasiyya.

A yanzu haka siyasar ta fara wani kalar zafi wanda har tafara zama da matsala Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode sosai da sosai.

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈