World News

Wallahi idan ban auri abba gida gida ba zan iya mutuwa shiga ka kalli bidiyon yadda budurwar ta fashe da kuka…

Tofah ansamu wata budurwa yar jihar katsina wacce ta kamu da soyayyar abba gida gida kuma tace idan har bata auri abba gida gida ba zata iya mutuwa .

budurwar ta saki zazzafan bidiyon nata ne a shafin tik tok tana kuka inda bidiyon nata ya shafe kafafen sada zumunta ta bayyana boyayyen ra’ayinta data dade tana boyewa a zuciyarta.

to wannan budurwa a yanzu haka ta kamu sai yan kwankwasiyya su taimaka su hadata da abba gida gida Allah yasa mudace ameen summa ameen .

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈