World News

Ana yunwa a Nigeria gwamnatin tarayya zata siyawa matar tinubu motocin alfarma na billiyan daya da rabi Kalli bidiyon kaga yadda..

Tofah gwamnatin tarayya zata siyawa uwar gidan tinubu motocin alfarma na naira 1.5 billions Wanda hakan ya jawo Cece kuce a fadin kasa Nigeria gaba daya.

Duba da yanayin yunwa da ake ciki a kasar ta Nigeria Bai kamata ace ansiyi wannan motoci na wannan kudin ba saboda hidimar uwar gidan shugaban kasa asiwaju bola Ahmed tinubu mutane na korafi sosai akan wannan maganar.

A matsayinka na Dan Nigeria kana goyon bayan siyan wannan motoci kokuma a”a ku bayyana mana ra’ayinku a shafin comment section mungode sosai da sosai

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈