World News

Mawaki rarara ya dauki nauyin karatun yayan aminu s bono har illa masha Allah kalli bidiyon nan kaga yadda

Mawaki dauda kahutu rarara ya dauki nauyin karatun yayan marigayi director aminu s bono har illa masha Allah wannan abune mai kyau muna fatan Allah ya saka masa da alkhairi.

Da yawa daga cikin mutane abunda muke kasawa kenan idan Allah ya karbi rayuwar dan uwanmu mutaimaki iyalansa Allah ya sakawa rarara da Alkhairi ameen summa ameen

Allah yaji kan aminu s bono yasa aljanna ce makomarsa idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani. Labari daga jaridar dokin karfe tv

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈