Uncategorized

Ran malam ya baci akan kisan gillar da sojoji sukayiwa masu maulidi a kaduna

Malam yayi martani a wani zazzafan bidiyo daya saki akan kisan gillar da sojoji sukayiwa masu maulidi a jihar kaduna wannan kisa yayi matuqar muni sosai da sosai

A gaskiya yakamata gwamnatin nigeria tayi duba akan wannan kisan gillar da akayiwa yan uwa musulmai a jihar kaduna suna tsaka da bikin maulidi

Allah yasa mudace ameen summa ameen Allah ya gafarta musu yasa Aljanna ce makomarsu ameen summa ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈