World News

Abba cikakken dan jam’iya ne kawai zalinci ne saboda zaben 2027 martanin kawu sumaila ayi mugani ba’a yiwa jama’a dole

Sanata kawu sumaila yayi zazzafan martani inda ya bayyana duniya cewa abba gida gida cikakken dan jam’iya ne kawai zalinci ne saboda zaben 2027 kuma ba’a yiwa mutane dole.

Wannan abu yayi matuqar batawa sanata kawu sumaila rai kuma duk mai kishin kano bazai so ayi wannan juyin mulkin a cikin jihar ta kano ba muna fatan Allah ya taimaki al’umma.

Menene rw’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku ku bayyana mana ra’ayinku a comment section mungode sosai da sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈