World News

Masha Allah kalli videon yadda akayi dinner abale daddy hikima

masha Allah an gudanar da dinner abale bayan an daura da karfe biyu bayan sallar juma ,a da daddare kuma jaruman kannywood sun garzaya izuwa dinner .

wani sabon salo Wanda ba kowane ya sani ba sai an daura kuma ake tafiya dinner amma fa wannan salon yayi saboda duk abinda zai faru wannan amarya da angon da auransu suka halarci gurin .

amma irinsu pree wedding pictures da akeyi a gaskiya ba dai dai bane amma daddy hikima abale yazo da nashi sabon salon Allah ya sanya alkhairi a cikin auren .

kuma jaruman kannywood din sun mara mai baya akan wannan aure sunyi Mai Kara sai dai Allah yabar zumunci kuma Allah ya kara hada Kansu guri daya

mun gode da ziyartar wannan site mai albarka thank for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈