World News

Yadda sarkin kano ya halarci ta’aziyyar saratu gidado mama daso kalli yadda…

Sarkin kano alhaji aminu ado bayero ya ziyarci jana’izar jaruma saratu gidado wacce akafi sani da daso saboda kyakykyawar alakar dake tsakaninta da sarkin kanon.

Muna fatan Allah yaji kanta yayi mata rahama ameen summa ameen jarumar ta samu kyakykyawar sheda daga gurin mutane masu dumbin yawa kuma ta samu sheda ta gari akan halinta da mutane suke fada.

Ku bayyana mana ra’ayinku akan wannan rahoton da muka kawo muku akan rasuwar jarumar kannywood da Allah yayi mata rasuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈