World News

Shugaban kasa bola ahmad tinubu yayi abun mamaki a rasuwar mama daso saratu gidado gaskiya dole a yabawa shugaban kasa

Shugaban kasar Nigeria alhaji bola ahmad tinubu ya mika sakon ta’aziya da jaje ga iyalan mama daso da kuma al’ummar jihar kano domin kuwa ga bayyana mutuwar a matsayin darasi ga yan kannywood.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika ta’aziyya ga iyalai da abokan aiki, kana da masoyan fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood, Saratu Gidado, wadda ta rasu a safiyar jiya Talata a Kano.

A Wata sanarwa da mai bai wa Shugaba Tinubu shawara kan harkokin yada labarai Mr Ajuri Ngelale ya rattaba wa hannu, Shugaban ya bayyana rasuwar jarumar fim din mai shekaru 56 a matsayin wani babban rashi ba kawai ga masu jimantawa kadai ba, har ma da al’ummar kasar baki daya,.

Muna fatan Allah yaji kanta yayi mata rahama ameen summa ameen wannan rahoto ya fito ne daga gidan jatidar dokin karfe hausa tv menene ra’ayinku akan wannan rahoton.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈