World News

ankoreni daga gurin zogale saboda rarara yayi min waka cewar fatima mai zogale wadda rarara yayiwa waka

Fatima mai zogale wadda mawaki dauda kahutu rarara yayiwa waka ankoreta daga gurin aikin zogale bayan matsala da suka samu da uwar dakinta aisha mai zogale.

Bayan korarta daga gurin zogale uwar dakin nata tayi bayanin cewa ita ba korartq tayi ba aure zatayi shine ta sallame ta amma daga bisani ita fatima tw tabbatar da gaskiyar magana cewa ta koreta daga aiki.

Wannan labari yayi matukar daukar hankalin jama’q a social media amma menene ra’ayinku akan wannan rahoton da muka kawo muku ku bayyana mana a comment section.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈