World News

Allah sarki yau shekarar ahmad s nuhu sha shida da rasuwa kalli videon nan domin ganin yadda….

Allah sarki rayuwa mutuwar jarumi Ahmad s nuhu wanda ta dau hankalin mutane sosai yau shekara goma sha shida Allah ya ji kansa yamai rahama .

a gaskiya mutuwar jarumi s nuhu tasa mutane a cikin damuwa hakan ne ya jawo mutane suke alhinin mutuwar jarumin wato s nuhu Allah ya ji kansa da rahama yasa aljanna ce makomarsa yasa annabi muhammad saw ya Cece shi .

bay an mutuwar s nuhu ansamu wasu jarumai da dama da Allah ya karbi rayuwarsu suma Allah ya jikansu sannan yayi musu rahama kamar su rabilu musa dan ibro baba mai aya Ahmad tage da sauransu .

kannywood anyi mace mace sosai Allah yasa sun dace da rahama idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani da Kalmar shahada Ameen summa Ameen .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈