World News

Kalli videon wata mata data haifi yara biyar abun al ajabi

Allah sarki rayuwa Allah Mai yadda yaso wata Mata kenan wacce ta haifi yaya biyar reras kuma dukkansu suna nan babu Wanda ya mutu a cikinsu .

wannan Abu sabon lamari a arewacin Nigeria da Africa baki daya mutane sun haifar daya da kuma biyu da yawa shine uku anan kenan amma ga wata tafita zakka ta haifi biyar .

wannan Abu daban sha awa yake saboda bakon Lamari ne wannan abun anan gida Nigeria idan mutun ya haifi UK u ma abun kallo yake zama balle biyar

Allah ya raya Mata su yasa su tashi da imani da tausayi Ameen summa Ameen labari Kai tsaye daga Hausa world news .com thank you for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈