World News

wazai iya gasar cin abinci daku ya kana a lahira mutane masu Lamar aljanu

Kai wannan wanne irin cin abinci ne kamar ba mutane ba gaskiya wannan bidiyo abin a tsaya a kalla ne wannan abu kamar Al
Mara .

Gaskiya wannan mutane sun futa daban saboda su funny videos suke yi amma ba kowa ne zai iya irin wannnan video ba sai mai cikakkiyar basira .

Ya kamata a jinjinawa wa yannan bayin allah bisa wannan namijin kokari da sukeyi wajan kirkirar wannan bidiyoyi masu nishadantarwa .

Mun gode da kawo ziyara wannan site Mai Albarka da kukeyi a koda yaushe da zarar mun Dora labari .

Thanks for watching content.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈