UncategorizedWorld News

Innalillahi wa inna ilaihirraj un Allah yayiwa mai hakan kabari rasuwa

Dannan nan domin kalla 🖕🖕 innalillahi wa Inna ilaihirraj un Allah yayiwa wani mai hakan kabari rasuwa wanda aikin sa kenan hakan kabari .

Wannan lamari akwai matukar aya a cikin sa gaskiya duk wanda zai hankali ya kamata yayi saboda kwata kwata rayuwa bata da tabbas .

Allah ya jikan wannan Mai haka kabari Allah kasa aljanna ce makomarsa allah kasa annabi Muhammad saw ya cece shi ranar gobe kiyama .

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin Sam un labaran duniya da kuma na siyasa .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈