World News

masha Allah mawaki nura m inuwa tare da iyalansa a wata sabuwar fita

Alhamdulillah Masha Allah kalli mawaki nura m inuwa tare da matarshi a wani zazzafan hotonsu da suka fitar yadau hankali .

Wannan hoton nura m inuwa da matarsa da iyalansa yadau hankalin Al umma a shafukan sada zumunta kamar face book website .

Allah ya basu zaman lafiya yasa su dore har karshen rayuwarsu Ameen summa Ameen nura m inuwa vs amina

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya da kuma labaran siyasa .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈