World News

Bayan fadar sakamako tinubu yayi kira ga kwankwaso atiku peter obi suzo a Gina kasa tare

Tofa asiwaju bola Ahmed tinubu yayi kira ga duk yan takarar da suka fadi su tawo a taru a gina kasa tare wannan bayani ya fita bayan fadar sakamako .

Bayan anfadi sakamako mataimakin tinubun kashim shaettima ya bayyanawa bbc hausa hakan a wata zazzafar hira da akai dashi .

Allah yasa asiwaju bola Ahmed tinubun ya zama alkhairi a fadin kasar Nigeria gaba ki daya Allah ya taya shi riko ameen summa ameen .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈