Uncategorized

AUREN WURI MAGANIN ZINAR WURI DAN SHEKARA 15 YAYI AURE GA VIDEON

Masha allah wani Yaro kenan Dan shekara 15 sha biyar da yayi aure hakan yaja hankalin mutane da Dama .

Tirkashi masu magana na cewa auren wuri maganin zinar wuri wani Yaro kenan Dan shekara sha biyar da yayi aure mutane suna ganin yaron yayi aure da Wuri .

To ba haka bane a gaskiya auren da wannan yaro yayi abin ya dau hankalin mutane da dama saboda yaron shekarunsa sunyi Kadan .

amma a addinin musulunci tunda shekarunsa sunkai balaga gwara da akai masa wannan aure saboda halin rayuwa DA kuma zamani da aka tsinci kai a ciki yanzu .

Allah ya tayashi ruko sannan su zauna gida lafiya dan nabiyurrahmati Allah yasa su dore har karshen rayuwarsu .

Karku manta da ziyartar wannan shafi mai suna hausaworldnews.com domin samun labaran duniya mun gode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈