Uncategorized

TIRKASHI DA TUNI AN BINNENI AKA GANO BAN MUTU BA

Tirkashi DA tun tuni an binne ni aka gano dama ban mutu ba cewar wani bawan Allah .

Ana wata ga wata wani mutum kenan Wanda jikinsa ke cike DA rama sosai ya bayyana cewa da tuni an binneshi aka gano Ashe bai mutuba .

Amma wannan mutumi ya samu cuta ne yayi wannan ramewa kokuwa saboda ya rame sosai nesa ba kusa ba.

Kamar yadda kuka gani wannan mutumin ba kowanne dan Adam ne zai rame haka kuma ya moru ba saboda ya rame nesa ba kusaba .

Kamar yadda kuka sani idan muka kawo muku labari muna fada muku sunan jaridar da ta rawaito to wannan ma jaridar fikira24.com sune suka rawaito .

Karku manta da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnews.com domin samun labaran duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈