World News

yanzu yanzu an kona gidan mawaki dauda kahutu rarara a kano

tirkashi wannan Bai yiwa rarara kyauba saboda anyi masa barna a kano ba kadanba

Wannan lamari ya farune bayan Abba gida gida ya lashe zabensa na jihar kano a yayin celebration akayi masa wannan ta’asa Allah yasa mudace Ameen summa Ameen .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈