World News

Yanzu yanzu dan kasuwa dahiru mangal ya bawa rarara kyautar katuwar mota

Yanzu yanzu shahararren dan kasuwa dahiru mangal haifaffen jihar katsina ya bawa mawaki dauda kahutu rarara kyautar tsaleliyar mota .

kamar yadda kuka sani ankonawa mawaki dauda kahutu rarara gidansa a cikin jihar kano lokacin celebration din abba gida gida yaci zabe aka aikata masa wannan abu .

tundaga lokacin mawakin yake samun kyaututtuka a gurin manyan mutane kamar haka gwamna masari ya bashi kyautar gida a katsina dahiru mangal ya bashi mota babba .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈