World News

Cikakken bayani akan auren sirrin aisha najamu da abale da yake yawo a yanzu haka

yanzu yanzu gaskiyar bayani akan auren sirri tsakanin daddy hikima abale da kuma jarumar kannywood wadda akafi sani da aisha najamu ya fito .

batun anyi auren sirri tsakanin aisha najamu da abale ba gaskiya bane gaskiyar lamari shine idan za, a tsara film a kannywood ko kuma waka akanyi irin wannan hoton amma aure ba gaskiya bane .

yakamata mutane su kiyaye allah yasa mudace ameen summa ameen ku ci gaba da ziyartar wannan site mai suna hausa world news . com

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈