World News

Bayan yaudarar rakiya musa da mawaki yayi yanzu ta sami mijin aure a kannywood kalli videon nan kaga

Ana wata ga wata bayan rakiya musa pussy ta bayyana yaudarar da wani mawaki yayi mata yanzu yanzu wani jarumi a kannywood ya nemi auranta .

shahararren dan wasan barkwancin nan wanda akafi sani da dan sholi ya bayyana wani bidiyo a shafinsa na tik tok inda yake bayani akan yana son suyi soyayya mai karfi da ita .

kuma har ta kaisu ga gaci mudai abinda zamuce allah ya hadasu idan da alkhairi a ciki ameen summa ameen mun gode da bibiya sosai da sosai .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈