World News

Innalillahi wa inna ilaihirraj un allah yayiwa wata budurwa rasuwa ta hanyar hatsari a hanyar

Innalillahi wa inna ilaihirraj un yanzu yanzu allah yayiwa wata budurwa rasuwa wadda hatsari ya ritsa da ita a hanyar ta ta zuwa kaduna .

wannan budurwa mai suna aisha allah yayi mata rasuwa a hanyar ta ta kaduna muna fatan allah yaji kanta yayi mata rahama

ameen summa ameen allah yasa ta huta idan tamu tazo allah yasa mu cika da imani ameen kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma labaran kannywood .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈